Richard Baffour (an haife shi a watan Afrilun shekarar 1990) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya. kwanan nan Yana buga ma kungiyar kwallon kafa ta Al-Ansar.