Rema (An haifeshi ranar 1 ga watan Mayu, 2000) ya kasance shaharren mawaƙi wanda ya fara shahara a faɗin duniya.[1]