Presidential Lodge |
---|
Fadar shugaban kasa, ita ce tsohuwar fadar shugaban kasa dake Marina na birnin Lagos a Najeriya.
Tarihi
An gina ta a lokacin mulkin mallaka na Birtaniya.
Bayan da gwamnatin tarayya ta koma Abuja a 1991 fadar ta rasa aikinta yayin da sabuwar kujerar shugaban kasa ta zama Aso Villa. An mika tsohon gidan ga gwamnatin jihar Legas a shekarar 2017.[1][2][3]
Duba kuma
Manazarta
- ↑ "Muhammadu Buhari releases Lagos Presidential Lodge to Ambode". 6 November 2016.
- ↑ "20 Years After, FG Hands over Marina Presidential Lodge to Lagos".
- ↑ "Nigerian government finally hands over presidential
lodge to Lagos [PHOTOS]". 17 August 2017.
Hanyoyin haɗi na waje