Paul Aimson (an haife shi a ranar 3 ga watan Agustan 1943 - ya mutu a ranar 9 ga watan Janairun 2008) kuma dan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ingila. Dan wasa ne mai zarra kuma daya daga cikin zakakurai a York City, wanda ya samu nasarar kwallo 113 a wasanni 249 a cikin dukkan Kwabzawa wato competition a kulob dinsa.
Aimson ya kasance dan wassa mai nema wato striker a Manchester City, Bury, Bradford City, Huddersfield Town, AFC Bournemouth da kuma Colchester United, tsakanin shekarar 1961 zuwa 1972.
Cigabansa a harkar kwallo
Rayuwa daga Bisani
Mutuwa
Aimson ya mutu yana Dan shekara 64 a sakamakon ciwon zuciya a ranar 9 ga watan Janairun 2008, a wata asibiti dake kusa da gidanshi a cikin garin Christchurch.[1]
Manazarta
- ↑ https://www.yorkpress.co.uk/sport/1955680.paul-aimson-dies/