Faragwai ko Paraguay ƙasa ce dake a nahiyar Amurka a inda ake kira da Amurka ta kudu. Babban birnin ta itace Asunción wanda birnin na daya daga cikin mafi yawan alumma a kasar, da yawan mutane da suka fi dubu dari biyar da arba'in (540,000). Shugaban kasar shine Mario Abdo Benitez.
Fadar shugaban kasar Paraguay
Pantheon Asunción Paraguay
Trinidad Paraguay
Coci a Birnin Vellerica Paraguay
Ciudad Estate
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.