Omar El-Wakil ( Larabci: عمر الوكيل; an haife shi ranar 14 ga watan Mayu 1988) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na ƙasar Masar da kungiyar Zamalek da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Masar.[1]
Ya wakilci Masar a Gasar Cin Kofin Hannu na Maza ta Duniya a shekarun 2015, 2019, [2][3] da 2021.
Ya kuma wakilci Masar a wasannin Olympics na Tokyo a shekarar 2021.
Omar El-wakil ya samu mafi kyawun left-wing a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2022 a Masar.
Ya sami mafi kyawun left-wing a gasar Larabawa ta shekarar 2022 a Tunisia.
El-Wakil ya kammala karatunsa na digirin digirgir ne a jami'ar Alkahira.[4]
Manazarta
- ↑ "2015 World Championship Roster" (PDF). IHF .
Retrieved 15 January 2015.
- ↑ 2019 World Men's Handball Championship roster
- ↑ ﻟﻤﻮﻧﺪﻳﺎﻝ ﺍﻟﻴﺪ " . kooora.com . 7
January 2019.
- ↑ "ELWAKIL Omar - Tokyo 2020 Olympics" .
Tokyo2020.org . Tokyo Organising Committee of the
Olympic and Paralympic Games . Retrieved 26 July
2021.