New Delhi (da Hausa: Sabon Delhi) babban birnin kasar Indiya ce. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimillar mutane 26,454,000 (miliyan ashirin da shida da dubu dari huɗu da hamsin da huɗu ). An gina birnin New Delhi a shekara ta 1911.jerin shugabannin kasashen Indiya
Hotuna
-
Wurin shakatawa na Connaught, New Delhi
-
New Delhi
-
New Delhi, 1857
-
Dakunan kwana a Jami'ar Delhi
-
-
-
Gine-ginen kasuwanci a New Delhi
-
Rajpath, New Delhi, 2016
Manazarta