Nauru ko Jamhuriyar Nauru, da harshen Nauru Naoero ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Nauru Yaren ne. Nauru tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 21. Nauru tana da yawan jama'a 11,200, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibiri ɗaya kawai a cikin ƙasar Nauru. Nauru ta samu yancin kanta a shekara ta 1968.
Daga shekara ta 2019, shugaban ƙasar Nauru Lionel Aingimea ne.
Nauruan warrior, ca 1880
Germany annexation of Nauru, 1888
King Auweidya and Queen Eigamoiya
Japanese relic from World War II
Nauru island under attack by Liberator bombers of the seventh Air Force