Gidan tarihin yakin kasar Najeriya da ke Umuahia ya baje kolin tarihin soja na Najeriya tare da abubuwan tarihi na yakin basasar Biafra da Najeriya. Yana da tarin tankuna, AFLs, jiragen ruwa da jirage duk daga Najeriya ko Biafra. Kusan dukkan tankunan yaki da AFL na Biafra ne kuma dukkan jiragen Najeriya ne. Yana dauke da hujjojin yakin cikin gida a Najeriya daga 1967 zuwa 1970. Gidan kayan tarihin wani wurin tarihi ne wanda ke daukar abubuwan tunawa da yakin Biafra.[1]
Almost all tanks and AFLs are Biafran and all aircraft are Nigerian.
Manazarta
- ↑ Onuora, Chijioke N. (2 September 2015). "The National War Museum, Umuahia: Preservation of Civil War Memorials and Nigerian Military History". Critical Interventions. 9 (3): 204–218.doi:10.1080/19301944.2016.1157350.S2CID 164144071.