Nancy [lafazi : /naneci/] birnin kasar Faransa ne. A cikin birnin Nancy akwai mutane 435,336 a kidayar shekarar 2015[1].