Nampula birni ne, da ke a ƙasar Mozambik. Shi ne babban birnin yankin Nampula. Nampula ya na da yawan jama'a 743,125, bisa ga ƙidayar 2017. An gina birnin Nampula a shekara ta 1919.
Hotuna
National Museum of Ectnology of Mozambique
Isamico Polytechnic Institute of Mocambique
Zaben kananan hukumomi a birnin, 2018
Taswirar kasar na nuna birnin a launin Ja
Birnin
Masu sayar da abubuwa a bakin titi a Nampula, Mozambique