Mustapha Ibrahim

Mustapha Ibrahim
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Augusta, 1970 (54 shekaru)
ƙasa Misra
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Mustafa Ibrahim (an haife shi 1 ga watan Agusta shekara ta 1970) shi tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar. Ya yi takara a gasar maza a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1992 . [1]

Manazarta

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Moustafa Ibrahim Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 2 November 2018.