Mustafa Muhammad Kurfi ya kasance ɗan takarar majalissa ne mai wakiltar jihar Katsina Ta tsakiya a ƙarƙashin jamiyyar SDP mai alamar doki, a zaɓen shekarar 2023. Sai dai ya sha kaye a zaɓen da ya gudana.
Rayuwar farko
An haifi Malam Mustafa Muhammad Kurfi a ranar Mustafa Muhammed Kurfi ya fara makarantar primary a Kaduna daga baya ya dawo Kurfi a inda ya Ida Primary din shi sai ya koma Katsina inda ya yi primary din shi daga nan ya tafi makarantar koyon malanta (Federal College of Education Katsina) inda ya karanta kasuwanci Sai ya wuce Jami'ar Umaru Musa Yar'adua inda ya karanta tattalin Arziki wato Economics. Ya Kuma wuce karatun digiri na biyu wato Masters inda ya kara karanta tattalin Arziki
Aiki
Yayi ayyuka daban daban da NGO's Kala Kala amma bai taba aikin gomnati ba
Iyali
Yana da Mata biyu da yaya
Manazarta