Muhammad Wakili

Muhammad Wakili
Rayuwa
Sana'a

C.P Muhammad Wakili wanda akafi sani da (Singham), ya kasance tsohon dan sanda ne, yayi ritaya ne a matakin kwamishinan yan sanda na jihar Kano[1][2][3]

Tarihin rayuwa

Ya futo ne daga jihar Gombe .

Ritaya

Wakili yayi ritaya a ranar juma'a 24, ga watan mayu shekarar 2019. Yana da mata da yara 17 da jika daya 1[4]

Manazarta