Muhammad Jawaid Nagori ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya taɓa zama memba a Majalisar Lardin Sindh, daga watan Mayun 2013 zuwa watan Mayun 2018.
Harkokin siyasa
An zaɓe shi a Majalisar Lardin Sindh a matsayin ɗan takarar Pakistan Peoples Party daga Mazaɓar PS-108 KARACHI-XX a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .[1][2][3][4][5]
Manazarta