Mostépha Ben Boulaid Airport (,kuma aka sani da Batna International Airport ko Batna Airport,filin jirgin sama ne mai hidimar Batna, Algeria.Filin jirgin saman yana da nisan 26 kilometres (16 mi) arewacin birnin a cikin gundumar Lazrou.
Samfuri:Airport-dest-list