Dato 'Mohd Khusairi Abdul Talib (ashirin 20 ga watan Janairu, shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da sittin da ɗaya 1961 zuwa goma sha biyar 15 ga watan Yuli, shekarar alif dubu biyu da ashirin 2020) ɗan siyasan Malaysia ne. Ya kasance dan majalisa na jihar Perak na tsawon shekaru hudu a mazabar Slim daga shekarar alif dubu biyu da huɗu 2004 zuwa shekara ta alif dubu biyu da ashirin 2020. Mohd Khusairi ya kuma kasance memba na Majalisar Dattijai ta Ƙungiyar Malays (UMNO) kuma shugaban Kamfanin Ci gaban Fim na Kasa (FINAS).[1]
Knight Commander of the Order of the Perak State Crown (DPMP) - Dato' (2005)[5]
Mutuwa
Mohd Khusairi ya mutu yana da shekaru 59 a asibitin Bentong bayan ciwon zuciya yayin da yake wasa golf a Awana Genting Highlands Golf & Country a ranar 15 ga Yuli 2020.[6][7][8] An binne shi washegari a Kabari na Musulunci Felda Sungai Behrang .[9]