Mohammed Umara Kumalia ɗan siyasar Najeriya ne a Majalisar Tarayyar Afirka ta Najeriya.[1] Shi ne shugaban APP a shekarar 1999. Ya kasance ɗan majalisar wakilai ta Najeriya daga shekarun 1999-2007 sannan kuma shugaban marasa rinjaye daga shekarun 1999-2003.[2]