Mohammed Dauda (an haife shi ranar 20 ga watan Fabrairu shekara ta alif ɗari tara da casa'in da takwas 1998A.c), wanda aka fi sani da Mo Dauda, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ghana wanda a halin yanzu yake taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar Segunda División Cartagena, aro daga Anderlecht . [1][2]
Aikin kulob
A ranar 31 ga watan Agusta 2021, Dauda ya koma aro daga Anderlecht zuwa FC Cartagena a cikin Segunda División na Sipaniya.
A ranar 22 ga watan Yuli, 2022, Anderlecht ta ba da sanarwar cewa ta ba da aron Dauda ga ƙungiyar Segunda División [3]
a CD Tenerife na kakar 2022-23 .