Mohamed Kamal Ismail (محمد كمال اسماعيل) (an haife shi; 13 ga Satumba 1908 - 2 ga Agusta 2008) masanin gine-gine ne ɗan ƙasar Masar.
Ayyuka
Ayyukansa mafi shahara shine faɗaɗa Babban Masallacin Makka[1][2]
da Al-Masjid an-Nabawi, da kuma Mogamma da Babban Kotun Masar.[3]
Bayanan da aka ambata
- ↑ "د حرمينو د اوسني تعمير او توسيع ابتکار د چا دی؟". nunn.asia. 19 December 2018. Retrieved 23 July 2020.
- ↑ "Mohamed Kamal Ismail". enggcc.org. Archived from the original on 23 July 2020. Retrieved 23 July 2020.
- ↑ "Untold Story : Kamaal, The Man Who Designed Makkah & Madina Masajid". ismatimes.com. 2 July 2020. Archived from the original on 24 July 2020. Retrieved 23 July 2020.