Misau karamar hukuma ce a jihar Bauchi a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Misau. Hamman Mangan ne ya kafa ta wanda ya yi sarauta a matsayin sarki na tsawon shekaru 25 a wajajen shekara ta 1850 miladiyya.
Yana da yanki 1,226 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.
Lambar gidan waya na yankin ita ce 750.[1]
Nassoshi