Michelle Chinwendu Alozie (an haife ta 28 ga Afrilu 1997) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya ce kuma haifaffiyar ƙasar Amurka wacce ke buga wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Houston Dash da kuma ƙungiyar mata ta Najeriya.[1]
Alozie ta halarci makarantar sakandare ta Granite Hills a garinsu, Jami'ar Yale a New Haven, Connecticut da Jami'ar Tennessee.
Ayyukan ƙasa da ƙasa
Alozie ta fara bugawa Najeriya babbar wasa ne a ranar 10 ga watan Yuni 2021 a matsayin canji na mintuna na 65 a wasan sada zumunta da suka tashi 0-1 a hannun Jamaica.
Manazarta
↑Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named UTA