Micheal Kayode[1] an haife shi ranar 10 ga watan Yuli a shekarar 2004 ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya na hannun dama don ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A na Italiya.[3][4][5]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta