WANNAN SHAFIN ZA'A GOGE SHI! . Dalili: Babu bayani mai ma'ana, ko Talla ko rashin Manazarta
Idan akwai rashin amincewa game da goge shafin, kana iya fadin hujjar ka a Shafin tattaunawa. Idan wannan shafin bai cancanci gogewa ba, kokuma zaka iya gyarawa, to kana iya goge wannan sanarwar, amma kuma kada ka goge sanarwa a shafin da ka kirkira da kanka.
Michael Emmanuel marubucin labarin almara ne kuma marubuci a fagen kirkire-kirkire.[1] Ya lashe Kyautar Marubutan Quramo ta 2018.[2][3]
Rayuwa da ilimi
Emmanuel yana da kane kuma suna zaune a Legas tare da mahaifiyarsa, shi mai bin addinin kirista ne. Tun daga shekara ta dubu 2017, ya kasance dalibi a Jami’ar Fasaha ta Tarayya, Akure kuma ya karanci Chemistry. Baya ga rubuce-rubuce da karatu, yana ci gaba da wasan kwallon kwando, wasan tanis da kuma wasu zane-zane