Michael Norman Elliott (an haife shi 3 gawatan Yuni 1932) Ya kasance ɗan Majalisar Turai (MEP) na mazaɓar Yammacin London.
Karatu da siyasa
Elliott ya yi karatu a Kwalejin Fasaha ta Brunel kafin ya zama masanin kimiyyar sinadarai. Ya kuma kasance mai fafutuka a Jam'iyyar Labour, yayi aiki a Majalisar gundumar Ealing daga 1964 zuwa 1986. A zaben Majalisar Turai na 1984, an zabe shi don wakiltar mazaɓar Yammacin London, ya rike matsayinhar zuwa 1999.