Mbuji-Mayi (lafazi : /mbujimayi/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Kasai-Oriental. A shekara ta 2017, Lubumbashi tana da yawan jama'a daga miliyoni biyu zuwa miliyoni uku. An gina birnin Mbuji-Mayi a shekara ta 1914.
Hotuna
Taswirar kasar na nuna birnin a launin Ja
Filin jirgin Sama na birnin
Wurin haƙar zinari a Kasai, Mbuji-Mayi
Gwamna Jean Maweja da Ambasada Michael Hammer, a Mbuji-Mayi
Uwargidan shugaban kasa Denise Tshisekedi da Ambasada Michael A. Hammer.