Maureen Nkeiruka Mmadu (an haife ta 7 Mayu 1975) ita yar'Najeriya ce kuma ƙwallon ƙafa, wanda itace mai horas da ƙungiyar mata ta Najeriya ayanzu. Tsohuwar mai buga wasan tsakiya ce. Ta buga wa Avaldsnes IL dake buga gasar First Division na yammacin Norway. Ta kuma buga wasa a wasu Ƙungiyoyi da dama dake kasar Norway, kamar Toppserien da Linköpings FC da kuma QBIK na Swedish Damallsvenskan.
Matakin kulub
Mmadu ta buga wasa ma kulub din Klepp IL na Norwegian Toppserien.[1] Mmadu kuma ta buga wasa a Kolbotn dake Oslo, Norway, a kakar wasa na 2010, inda ta faunal kulub din kaiwa mataki na 3rd a gasar lig na Toppserien.[2] bayan nan Mmadu tasake komawa Avaldsnes IL dan buga wani wasan bayan kaka a Oslo a 5 ga watan February 2012[3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta