Maryam A baba

Marryam A Baba (sangadale) ta kasance Fitacciyar mawakiya ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, ta Dade tana Waka tayi Wakoki da dama a masana'antar, tayi fice.[1]

Takaitaccen Tarihin ta

[2]Maryam A Baba wato Maryam sangadale Haifaaffiyar jihar Kano ce , mawakiya a Masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud,an daura auren ta a ranar 24 ga watan ugusta shekarar 2019,inda ta auri mawaki Dan uwanta Mai suna Abdul kafinol Cikakken sunan sa Abdurrashid muhammad Ibrahim an daura auren ne a ranar asabar karfe Sha daya a kofar gidan su Dake unguwan sabuwar gandu a cikin birnin Kano, tayi wakar sangadale dalilin da ake mata lakabi dashi kenan,tayi Wakoki da dama.

Manazarta