Martin Bongo

Martin Bongo (an haife shi ranar 4 ga watan Yulin shekarar 1940) a yanki Léconi, Gatmo, dake Gabon, dan siyasa ne a kasar Gabon.

Iyali

Yana da mata da kuma yara guda hudu.

karatu da aiki

Yayi Teacher Training Schools, Mitzic, Brazzaville a shekara ta, 1968 zuwa shekarar 1969, commissioner general for Information, Aprilu zuwa Dizemba, a shekara ta, 1970 zuwa shekarar 1972, mutum namusamman na Head of State a shekara ta, 1972 zuwa 1973,minista Na National Education and Scientifie Researeo 1973-75, minista na National Education a shekara ta, 1975 zuwa 1916. minista na state na Foreign Afairs and Co operation a shekara ta, 1976 1989.[1]

Manazarta

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)