Marcos Johan López Lanfranc (an haifeshi ranar 20 ga Nuwamba 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Peru wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na hagu don ƙungiyar Eredivisie Feyenoord da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Peru.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.