Makarantun Grace Makaranta ce ta haɗin gwiwa da aka kafa a Gbagada, Legas Najeriya a shekarar 1968. Makarantar ta kasu kashi uku: nuziri, firamari da kuma sakandiri.[1]
Tarihi
DeaconessGrace Bisola Oshinowo.[2] ce ta kafa makarantar. An fara gudanar da karatun gaba da firamare, watau, sakandari a shekara ta 1994.[3] Kayan aiki a cikin makaranta sun haɗa da: