Majalisar Dokokin Jihar Anambara reshe ne na Dokoki na Gwamnatin Jihar Anambara da aka kirkira a shekarar 1991 lokacin da aka kirkiro jihar ta Anambra. Ƙunungiya ce ta mambobi tare da zaɓaɓɓun mambobi 30 waɗanda ke wakiltar Mazabu 30. Hon. Uchenna Okafor shine shugaban majalisar dokokin jihar Anambra a Yanzu. a cikin majalisar [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.