Mai Neman Kansa wato The self Seeker ( Russian: Шкурник, romanized: Shkurnyk ) wani fim ne na Soviet a 1929 wanda Nikolai Shpikovsky ya ba da umarni. [1] [2] [3] [4] [5]
Labari
An shirya fim din a kasar Ukraine a lokacin yakin basasa. A tsakiyar shirin akwai Apollo Shmiguev, mai aminci ga dukkan gwamnatoci, wanda zai iya amfana acikin kowane hali.
‘Yan wasan kwaikwayo
Manazarta
Hanyoyin haɗi na waje