Ma'aikatar Kasafin Kudi da Tsara Tattalin Arziki ta Jihar Ribas |
---|
Bayanai |
---|
Iri |
government agency (en) |
---|
Ma’aikatar Kasafin Kudi da Tsara Tattalin Arziki ma’aikatar gwamnati ce ta, jihar Ribas,kasar Najeriya da ke da alhakin tsara manyan manufofin tattalin arziki da shirye-shiryen gwamnati gami da hanyoyin aiwatar da su kai-tsaye, da kuma nufin, inganta matsayin rayuwa da ingancin rayuwar 'yan ƙasa. Ma’aikatar ta kuma dauki nauyin “shirya kasafin kudin shekara-shekara na jihar Ribas tare da tabbatar da cewa aiwatar da kasafin Kudin ya yi daidai da manufar gwamnatin jihar.”[1][2]
Duba wasu abubuwan
- Jerin ma'aikatun gwamnati na jihar Ribas
Manazarta