Luis Abilio Sebastiani Aguirre

Luis Abilio Sebastiani Aguirre an haifeshi 22 ga watan Fabrairu, shekara ta 1935 - 10 ga watab Agusta shekara ta 2020, babban limamin Peruvian Roman Catholic ne.

An haifi Sebastiani Aguirre a Peru kuma an nada shi a matsayin firist a 1962. Ya yi aiki a matsayin bishop na Roman Catholic Diocese na Tarma, Peru, daga 1992 zuwa 2001 sannan ya zama babban Bishop na Archdiocese Roman Katolika na Ayacucho, Peru, daga 2001 zuwa 2011.[1]

Manazarta