Lahore Birni ne, da ke a jihar Punjab, a ƙasar Pakistan. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar dubu biyu da goma sha bakwai 2017, jimilar mutane miliyan goma sha ɗaya da dubu ɗari da ashirin da shida da ɗari biyu da tamanin da biyar 11,126,285 (miliyan sha ɗaya da dubu dari ɗaya da a Shirin da shida da dari biyu da tamanin da biyar). An gina birnin Lahore bayan karni na goma bayan haifuwan annabi Isah