Wasan ƙwallon ƙafa shi ne wasa na ɗaya a Kongo .[1][2] Tawagar ƙasar, wacce aka fi sani da Diables Rouges (ma'ana Red Devils), ta kai wasan Karshe a gasar cin kofin nahiyar Afirka sau shida. Sun ci lambar zinare a Kamaru a 1972, sannan kuma sun kai wasan kusa da na karshe bayan shekaru biyu a Masar . Yawancin 'yan wasa masu kyau sun fito daga Kongo, yawancinsu sun tafi Faransa don buga wasa. A shekara ta 1974, Paul Sayal Moukila ya lashe kyautar zinare na Gwarzon dan wasan Afrika.
Filayen wasan ƙwallon ƙafa na Kongo
Manazarta