Kwalejin Ma'aikatan Gudanarwa ta Najeriya ita ce jami'ar bayar da digiri dake Topo, wani gari a Badagry, Jihar Legas, kudu maso yammacin Najeriya.[1][2]Gwamnatin tarayyar Najeriya ce ta kafa kwalejin a shekarar 1973 a lokacin mulkin soja a matsayin cibiyar bunkasa harkokin gudanarwa na horar da ma’aikatan gwamnati.[3][4]