Kutub al-Sittah, sune manyan tarin hadisai, a cikin litattafan ahlussunnah ma'ana littattafai shida . Wasu lokuta ana kiransu Sahih Sittah . Sun ƙunshi Sahi al-Bukhari, Sahi Muslim, Sunan as-Sughra, Sunan Abu Dawood, Jami al-Tirmidhi, da Sunan ibn Majah .