Tanganyika Law Society ita ce ƙungiya wacce ke cikin kungiyar lauyoyi ta Tanzaniya Mainland, wacce aka kafa a shekarar 1954 bisa doka ta majalisar -(the Tanganyika Law Society Ordinance 1954). [1]
Jagora
Boniface Anyisile Kajunjumele Mwabukusishi ne shugaba ko mai jagorancin ƙungiyar[2]
Manazarta