Kungiyar Mata ta Larabawa' (AFU), wanda kuma ake kira da All-Arab Feminist Union, Janar Arab Feminist Union da Arab Women's Union, ƙungiya ce ta ƙungiyoyin mata daga ƙasashen Larabawa, wacce aka kafa a shekara ta 1945.[1] Manufar kungiyar ita ce cimma daidaiton jinsi na zamantakewa da siyasa, a yayin inganta kishin kasar Larabawa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
- ↑ Weber, C. (2001). Unveiling Scheherazade: Feminist Orientalism in the International Alliance of Women, 1911-1950. Feminist Studies, 27(1), 125-157. doi:10.2307/3178453