Kungiyar kwallon hannu ta mata ta ƙasar Mozambique, ita ce tawagar ƙasar Mozambique . Federaçao Moçambicana de Andebol ce ke tafiyar da ita kuma tana shiga gasar ƙwallon hannu ta duniya.