Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Ivory Coast (Faransa: Ligue ivoirienne des droits de l'homme; LIDHO). Kungiya ce ta kare hakkin dan adam a Côte d'Ivoire, wacce René Degni-Segui ya kafa a ranar 21 ga watan Maris a shekarar 1987. LIDHO tana nan a kusan dukkanin manyan biranen kasar Côte d'Ivoire.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta