Kolkata |
---|
কলকাতা (bn) |
|
|
Suna saboda |
Kalikata (en) |
---|
Wuri |
---|
|
|
|
Ƙasa | Indiya |
Jihar Indiya | Bengal ta Yamma |
Division of West Bengal (en) | Presidency division (en) |
District of India (en) | Kolkata district (en) |
|
|
Babban birnin |
|
---|
Yawan mutane |
---|
Faɗi |
4,496,694 (2011) |
---|
• Yawan mutane |
21,820.14 mazaunan/km² |
---|
Labarin ƙasa |
---|
Yawan fili |
206.08 km² |
---|
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Hooghly River (en) |
---|
Altitude (en) |
9 m |
---|
Bayanan tarihi |
---|
Muhimman sha'ani |
|
---|
Tsarin Siyasa |
---|
• Gwamna |
Firhad Hakim (en) (3 Disamba 2018) |
---|
Bayanan Tuntuɓa |
---|
Lambar aika saƙo |
700001 |
---|
Kasancewa a yanki na lokaci |
|
---|
Tsarin lamba ta kiran tarho |
33 |
---|
Wasu abun |
---|
|
Yanar gizo |
kmcgov.in |
---|
Kolkata ko Calcutta birni ne, da ke a jihar Bengal ta Yamma, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Bengal ta Yamma. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 14,617,882 (miliyan sha huɗu da dubu dari shida da sha bakwai da dari takwas da tamanin da biyu). An gina birnin Kolkata a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.
Hotuna
-
Tashar jirgin kasa ta Kolkata
-
Wurin bauta na sheetalnath Mandir, Kolkata
-
Lambun Mysore Keoratala, Kolkata, 2011
-
Jami'ar Kolkata
-
Birnin kimiyya, Kolkata
-
Gidan tarihi na Kolkata, Indiya
-
Gadar Kolkata
-
Kotun Koli, Kolkata
-
The 42, Kolkata
Manazarta