Kogin Boulder (New Zealand)

Kogin Boulder
General information
Tsawo 12.2 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 40°48′09″S 172°32′56″E / 40.80244°S 172.54875°E / -40.80244; 172.54875
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Tasman District (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Kogin Aorere

Kogin Boulder ƙaramin kogi ne a arewacin Tsibirin Kudancin Wanda yake yankin New Zealand .

Kan Ruwan yana a ƙaramin tafkin Boulder na Kahurangi National Park . Kogin yana gudana arewa har tsawon 10 kilometres (6 mi) kafin shiga cikin kogin Aorere.

Manazarta

40°48′S 172°33′E / 40.800°S 172.550°E / -40.800; 172.550