Khadija Bukar Abba Ibrahim (An haife ta ne a 6, ga watan Janairun shekarar 1967). Yar'siyasar Nijeriya ce, kuma yar'jamiyar All Progressives Congress (APC), tayi wakilci a House of Representatives daga mazabun Damatura/Gujba/Gulani/Tarmuwa dake Jihar Yobe a 2016. An nada ta a matsayin karamar ministan harkokin kasashen waje lokacin Shugaba Muhammadu Buhari Kuma ta kasance yar majalisa a karo na hudu sannan ta kasance matar tsohon gomnan Yobe Bukar Abba Ibrahim.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta