Kemebradikumo Pondei Ferfesa ne a kasar Nigeria kuma tsohon me bada umurni a (Niger Delta Development Commission), shugaba Muhammadu Buhari ne ya nada shi a 19, ga wata Fabrelu 2020.[1]
Farkon rayuwa.
Dan asalin jihar Bayelsa ne kuma yayi makarantar (Federal Government College), ya karanci likitanci a jami'ar Lagos sannan yayi karatun a jami'ar Nottingham na kasar Ingila.[2][3]