Kehinde Joy Obareh Yar'wasan Nijeriya ce wadda kwararriya ce a fannin gasar dambe, an haife ta a 4 ga, watan, Mayun shekarar 1985 a garin Shagamu Jihar Ogun, Najeriya
Aiki
Obareh Ita ce wacce ta samu nasaran lashe lambar zinare a gasar na yan kasashen Afirka 60 a gasar Zakarun Afirka a Yaoundé a 2014.[1] haka zalika ta Kuma lashe a Gasar Wasannin Afirka a Brazzaville a 2015.[2].
Manazarta
hadin waje
- Ressources relatives au sport :
- Chaîne olympique
- Fédération des Jeux du Commonwealth
- (en) Comité international olympique
- (en) Jeux du Commonwealth de 2014