Kebek (lafazi : /kebek/ ; da Faransanci: Québec ko Ville de Québec; da Turanci: Quebec City; da harshen Yammacin Abnaki: Kephek) birni ne, da ke a lardin Kebek, a ƙasar Kanada. Shi ne babban birnin lardin Kebek. Kebek tana da yawan jama'a 800,296, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Kebek a shekara ta 1608.
Hotuna
Manazarta
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.