Kalb el louz ko Qalb ellouz (Larabci : قلب اللوز) kayan zaki na Aljeriya ne na gargajiya na semolina.[ 1] [ 2] [ 3] [ 4]
Kelb el louz, wanda ke nufin "zuciyar almonds" kuma ana kiranta da chamia ko h'rissa dangane da yankin, kayan zaki ne na gargajiya na Aljeriya .[ 5] Ana yin shi da semolina, almonds, furanni lemo da zuma .[ 3]
Duba kuma
• Abincin Aljeriya
Manazarta
↑ rachel finn. “Gâteaux Algériens: A Love Affair.” Gastronomica, vol. 7, no. 2, 2007, pp. 78–82, University of California Press . JSTOR, https://doi.org/10.1525/gfc.2007.7.2.78 . Accessed 31 Jul. 2022.
↑ "La cuisine algérienne by Bouayed, Fatima-Zohra" . www.abebooks.com (in Turanci). 1970.
↑ 3.0 3.1 Taste Atlas
↑ "La cuisine algérienne by Bouayed, Fatima-Zohra" . www.abebooks.com (in Turanci). 1970.
↑ Bonne table : kalb el louz, une pâtisserie qui fond dans la bouche